Hausa

Nakwada Ya Rabauta Da Mukamin Sakataren Gwamnatin Jihar Zamfara

Aisha Muhammad
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal  Dare ya nada Alhaji Abubakar Nakwada a matsayun Shugaban ma’aikatan Gwamnatin Jihar.
Wannna na cikin wata sanarwar Mai dauke da sa hannun mataimakinsa na musammam kan kafafen yada labarai Sulaiman Bala Idris
Ta cikin sanarwar nadin zai fara aiki nan take bisa tsarin kundin kasa.
Har ila yau, Dauda Lawal Dare ya kuma.nada  Sharifudden F. Jatto a matsayin babban sakatare ga gwamnan sai Kuma Aminu Almajir a matsayin mataimakin Shugaban ma’aikatan Gwamnatin Jihar .
Sauran sune  Nura Almajir a matsayin babban mataimakin na musammam kan harkokin siyasa sai Zahradeen Bello Imam da Pharm. Abdulmajid Anka, a matsayin babban mataimaki na musammam kan harkokin ofishin gwamna sai  Mustapha Jafaru Kaura, a mtayin mataimaki na musammam kan harkokin kafafen yada labarai.
Sauran sune, Faruk Ahmad Shettiman sai Kabiru Lawal da Muhammad da  Shamsuddeen Ibrahim da  Ali Akilu Bungudu da  Mugira Yusufbsai Kuma  Babangida Bisu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *