Gabanin fara gangamin taron jam’iyyar APC mai Mulki a Nijeria dan fitar mata da wanda zai mata takarar a babban zaben shekara mai zuwa, mataimakin shugaban kasa Prof. Yemi Osinbanjo Da yake daya daga cikin yan takarkarin ya tsallake rijiya da baya.Â
lamarin dai ya faru ne da safiyar yau yayin da mataimakin shugaban kasa ke shirin zuwa filin tashin da saukar jirgi na kasa dan zuwa jihar ondo tare da jajantamusu kan ibtila’in da ya samesu.
- PDP Jigawa Adopt Chair as Running Mate
- Taron masu Tasirin Kafafan Sadarwa na Zamani na Kano na Biyu; Daga Jibrin Ibrahim.
shedun gani da ido sun tabbatarwa da manema labarai cewa babu asarar rai, amma akwai jikkata da kuma raunuka ga wasu daga cikin yan tawagar tasa.